VOA News: Top Stories Fri, 20 Nov 2009 05:16:04 -0400 http://www.voanews.com/ Up to the minute news from Voice of America Kwallon Kafa Ya Haddasa Rikicin Diflomasiyya Tsakanin Masar Da Aljeriya Fri, 20 Nov 2009 05:16:04 +0200 Fri, 20 Nov 2009 05:16:04 -0400 Fri, 20 Nov 2009 05:16:04 +0200 http://www.voanews.com/hausa/2009-11-20-voa1.cfm?rss=topstories Masar ta janye jakadanta daga kasar Aljeriya bisa zargin cewa magoya bayan Aljeriya sun kai farmaki a kan Misrawa a bayan wasan da aka buga tsakanin masar da Aljeriya ranar laraba a Khartoum a kasar Sudan. "www.voanews.com/hausa/2009-11-20-voa1.cfm?RSS=TopStories" Somaliyawa 'Yan Fashi A Teku Sun Sake Kai Hari Kan Wani Jirgin Ruwan Amurka Da Suka Taba Kamawa Thu, 19 Nov 2009 05:56:12 +0200 Thu, 19 Nov 2009 05:56:12 -0400 Thu, 19 Nov 2009 05:56:12 +0200 http://www.voanews.com/hausa/2009-11-19-voa2.cfm?rss=topstories Jiya laraba da sanyin safiya ‘yan fashin suka kai farmaki kan wannan jirgin ruwa mai suna "Maersk Alabama", jirgin da suka taba yin fashinsa a cikin watan Afrilu. "www.voanews.com/hausa/2009-11-19-voa2.cfm?RSS=TopStories" Yau Alhamis Za A Rantsar Da Shugaba Hamid Karzai Na Afghanistan Thu, 19 Nov 2009 05:42:45 +0200 Thu, 19 Nov 2009 05:42:45 -0400 Thu, 19 Nov 2009 05:42:45 +0200 http://www.voanews.com/hausa/2009-11-19-voa1.cfm?rss=topstories Yayin da kasashen yammacin duniya suek matsa masa lambar da ya yaki zarmiya da cin hanci, ya kuma kyautata yadda ake gudanar da mulki. "www.voanews.com/hausa/2009-11-19-voa1.cfm?RSS=TopStories" Switzerland Ta Doke Nijeriya A Wasan Karshe Na Cin Kofin Kwallon Kafar Duniya Na Samari Mon, 16 Nov 2009 02:19:45 +0200 Mon, 16 Nov 2009 02:19:45 -0400 Mon, 16 Nov 2009 02:19:45 +0200 http://www.voanews.com/hausa/2009-11-16-voa1.cfm?rss=topstories Amma an zabi dan wasan Nijeriya, Sani Emmanuel, a zaman zakaran dan wasa na gasar cin kofin kwallon kafar samarin duniya 'yan kasa da shekara 17. "www.voanews.com/hausa/2009-11-16-voa1.cfm?RSS=TopStories" Dan Kunar-Bakin-Wake Ya Kai Farmaki Kan Hukumar Leken Asirin Pakistan Fri, 13 Nov 2009 05:32:02 +0200 Fri, 13 Nov 2009 05:32:02 -0400 Fri, 13 Nov 2009 05:32:02 +0200 http://www.voanews.com/hausa/2009-11-13-voa3.cfm?rss=topstories Mutane akalla bakwai sun mutu, wasu talatin da biyar suka ji rauni a wannan harin da aka kai kan babban ginin hukumar leken asirin a birnin Peshawar a arewa maso yammacin Pakistan "www.voanews.com/hausa/2009-11-13-voa3.cfm?RSS=TopStories"