Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Mayakan Ruwa Sun Kama 'Yan Fashi Cikin Teku Hudu Da Ake Zargin Sun Yi Fashin Jirgin Mai Da Ma'aikatansa

Mutane hudun da ake zaton 'yan fashin cikin teku ne da Sojin Ruwan Najeriya suka cafke an yi faretinsu a matsayar jirgi ta tsaro a Legas ranar 20 ga watan Augusta, 2013. Mutanen ana zarginsu da fashin jirgin mai da ma'aikatansa ranar 14 ga watan Augusta a gabashin gabar tekun Najeriya kusa da tashar jiragen ruwa dake Calabar.

Domin Kari

XS
SM
MD
LG