Maras Hoto
Search

Anyi Janaizar Sojojin Najeriya Da suka Mutu a HAdarin Mota Ranar Laraba

23/05/2008

Nigerian soldiers bury their fallen colleagues who were killed during the AU peacekeeping mission in Sudan's Darfur region, 05 Oct. 2007Shugaban Najeriya Umar Musa Yar’adua, ya jagoranci jana’izar sojojin Najeriya arba’in da shida da suka mutu a hadarin mota kan hanyar su ta komawa sansanin su dake Jihar Borno,ranar Laraba.

Cikin jawabin sa Shugaba Umar ‘Yar’adua yayi alkwarin Gwamnatin sa zata yi bakin kokarin ta wajen tallafawa iyalan mamatan.

Anyi jana’izar ce a a makabartar kasa dake Abuja.Manyan jami’an Gwamnati da dama ciki harda iyalan sojojin ne suka halarci jana’izar.

emailme.gif Aika da Wannan sako ta E-Mail
printerfriendly.gif Buga Wannan Shafin

  Muhimmin Labari
Siyasar Amurka Tana Kara zafi

  Karin Labarai
Manyan Kasashen Duniya Masu Hanu Da Shuni Suna Taro A Washinton Kan Matsalar Tattalin Arzikin Duniya
Mutane Goma Sha Biyar Sun Halaka a Pakistan,Sakamakon Harin Kunar Bakin Wake
Manyan bankunan Duniya Sun Rage Kudin Fito Domin Hana Tattalin Arziki Durkushewa
'Tsagerun Niger Delta Suna Barazanar Tada Husma
`Yan takarar Shugabancin Amurka Sunyi Muhawara Ta Biyu
Bata Sake Zani Ba Sosai  A Kasuwannin Saida Hannayen Jari Duniya A Yinin Talata
‘Yan Takarar Shugabancin Amurka Sun Dau Zafi         
Kasuwannin Hannayen Jari Sun Fadi Wanwar
Makomar Wasu Cibiyoyin Kudi Ta Sa Manyan Kasuwannin Saida Hannayen Jarin Duniya Zuna Zubar Gado Daya Bayan Daya
A Daren Alhamis Din Nan ne Masu Takarar Mataimakan Shugaban Kasar Amurka Biden da Palin Zasu Kara a St Louis Dare Alhamis Din Nan
Majalisar Dattijan Amurka Zata Yi Muhawara  Kan Daftarin Ceto Tattalin Arzikin Kasar
Yau ake sa ran yin muhawarar farko tsakanin ‘yan takarar shugabancin Amurka Barack Obama,da abokin karawar sa na Republican John  McCain
Sojojin Nijeriya Su Na Gwabza Kazamin Fada Da 'Yan Tsageran Niger Delta
'Yan Sandan Isra'ila Sun Bada Shawarar A Tuhumi Firayim Minista Ehud Olmert Da Laifuffuka Na Zarmiya