|
|
| kakakin majalisar wakilan Nigeria Patricia Etteh ta yi marabus |
30/10/2007
|
|
Karshenta dai, bayan tayi makkoni tana ki, kakakin majalisar wakilan Nigeria Patricia Etteh ta yi marabus don bada damar a zabi wanda zai ja ragamar majalisar yayinda ake sauraren rahoton kwamitin da ya binciko mundahanar fiyeda Naira milyan 600-n da aka ce an batar wajen gayara mata gidanta da na mataimakinta, da kuma sayo gwanda-gwandan motocin alfarma wa kansu.
Aika da Wannan sako ta E-Mail
Buga Wannan Shafin
|
|
|