Maras Hoto
Search

Michelle Obama, matar dan takaran jam’iyyar Democrat, ta  gayawa mahalarta taron cewa Obama zai zamar wa Amurka hazikin shugaba

26/08/2008

A daren jiya ne shugabannin jam’iyyar Democrats suka fara gagarumin babban taronsu na yin abin tarihin tsaida baker fata na farko a tarihin Amurka da wata babbar jam’iyya zata tsaida yayi mata takaran shugaban kasa – watau Barack Obama. 
Barack Obama
Barack Obama

 

A wajen taron da ake a birnin Denver na jihar Colarado, anyi jawabban jinjinawa daya daga cikin ginshikan ‘yan  siyasar Amurka, Sen. Edward Kennedy.

 

Daga baya ne kuma Michelle Obama, matar shi dan takaran, ta fito tana gayawa mahalarta taron cewa Obama zai zamar wa Amurka hazikin shugaba.
An image of presumptive US Democratic presidential nominee Barack Obama appears on a screen above the stage at the Democratic National Convention site in Denver, Colorado, 24 Aug 2008

Ta gayawa tron cewa ita da Barack Obama ‘yayan talakawa ne kamar milyoyin Amurkawa da suka tashi cikin darajar iyali da mutunta kowa suka ci karo da shi

 

emailme.gif Aika da Wannan sako ta E-Mail
printerfriendly.gif Buga Wannan Shafin

  Muhimmin Labari
Yau Miliyoyin Musulmi Mahajjata Suke Hawan Arafat, Yayin Da Ruwan Sama Ya Kashe Mutane 11

  Karin Labarai
Yau Fiye Da Wata Shida Ba A Biya Sojojin Kiyaye Zaman Lafiya Dake Somaliya Albashinsu Ba
Shugaba Barack Obama Zai Bayyana Sabuwar Manufarsa Kan Afghanistan A Ranar Talata
Jami'an Sojan Iran Sun Ce An fara Wata Gagarumar Rawar Daji Ta Kare Kasa Daga Hari Ta Sama
Yau Litinin Majalisar Dinkin Duniya Zata Kaddamar Da Aiki Mafi Girma Na Rigakafin Cutar Shawara Da Ta Taba Yi