VOA News: Afirka Thu, 19 Nov 2009 05:56:23 -0400 http://www.voanews.com/ Up to the minute news from Voice of America Somaliyawa 'Yan Fashi A Teku Sun Sake Kai Hari Kan Wani Jirgin Ruwan Amurka Da Suka Taba Kamawa Thu, 19 Nov 2009 05:56:23 +0200 Thu, 19 Nov 2009 05:56:23 -0400 Thu, 19 Nov 2009 05:56:23 +0200 http://www.voanews.com/hausa/2009-11-19-voa2.cfm?rss=africa Jiya laraba da sanyin safiya ‘yan fashin suka kai farmaki kan wannan jirgin ruwa mai suna "Maersk Alabama", jirgin da suka taba yin fashinsa a cikin watan Afrilu. "www.voanews.com/hausa/2009-11-19-voa2.cfm?RSS=Africa" Kwallon Kafa Ya Haddasa Rikicin Diflomasiyya Tsakanin Masar Da Aljeriya Fri, 20 Nov 2009 05:16:13 +0200 Fri, 20 Nov 2009 05:16:13 -0400 Fri, 20 Nov 2009 05:16:13 +0200 http://www.voanews.com/hausa/2009-11-20-voa1.cfm?rss=africa Masar ta janye jakadanta daga kasar Aljeriya bisa zargin cewa magoya bayan Aljeriya sun kai farmaki a kan Misrawa a bayan wasan da aka buga tsakanin masar da Aljeriya ranar laraba a Khartoum a kasar Sudan. "www.voanews.com/hausa/2009-11-20-voa1.cfm?RSS=Africa" Yau Litinin Majalisar Dinkin Duniya Zata Kaddamar Da Aiki Mafi Girma Na Rigakafin Cutar Shawara Da Ta Taba Yi Mon, 23 Nov 2009 04:36:23 +0200 Mon, 23 Nov 2009 04:36:23 -0400 Mon, 23 Nov 2009 04:36:23 +0200 http://www.voanews.com/hausa/2009-11-23-voa1.cfm?rss=africa Hukumar Kiwon Lafiya ta Duniya, zata fara wannan aikin rigakafi yau litinin a kasashen Benin, Liberiya da kuma Saliyo, wadanda ke cikin kasashe 13 da aka gano cewar sun fi fuskantar barkewar annobar cutar shawara a Afirka. "www.voanews.com/hausa/2009-11-23-voa1.cfm?RSS=Africa"