VOA News: Sauran Duniya Fri, 13 Nov 2009 04:21:22 -0400 http://www.voanews.com/ Up to the minute news from Voice of America Shugaba Barack Obama Ya Fara Ziyararsa Ta Farko A Nahiyar Asiya Fri, 13 Nov 2009 04:21:22 +0200 Fri, 13 Nov 2009 04:21:22 -0400 Fri, 13 Nov 2009 04:21:22 +0200 http://www.voanews.com/hausa/2009-11-13-voa1.cfm?rss=topic1 Mr. Obama ya fadawa sojoji a sansanin mayakan sama na Elmendorf cewar ba zai ja kafa ba wajen yin amfani da karfi domin kare Amurka da muradunta, amma kuma ba zai jefa rayukan sojoji cikin hatsari ba sai idan hakan ya zamo dole. "www.voanews.com/hausa/2009-11-13-voa1.cfm?RSS=Topic1" Dan Kunar-Bakin-Wake Ya Kai Farmaki Kan Hukumar Leken Asirin Pakistan Fri, 13 Nov 2009 05:32:08 +0200 Fri, 13 Nov 2009 05:32:08 -0400 Fri, 13 Nov 2009 05:32:08 +0200 http://www.voanews.com/hausa/2009-11-13-voa3.cfm?rss=topic1 Mutane akalla bakwai sun mutu, wasu talatin da biyar suka ji rauni a wannan harin da aka kai kan babban ginin hukumar leken asirin a birnin Peshawar a arewa maso yammacin Pakistan "www.voanews.com/hausa/2009-11-13-voa3.cfm?RSS=Topic1" Yau Alhamis Za A Rantsar Da Shugaba Hamid Karzai Na Afghanistan Thu, 19 Nov 2009 05:44:59 +0200 Thu, 19 Nov 2009 05:44:59 -0400 Thu, 19 Nov 2009 05:44:59 +0200 http://www.voanews.com/hausa/2009-11-19-voa1.cfm?rss=topic1 Yayin da kasashen yammacin duniya suek matsa masa lambar da ya yaki zarmiya da cin hanci, ya kuma kyautata yadda ake gudanar da mulki. "www.voanews.com/hausa/2009-11-19-voa1.cfm?RSS=Topic1" Jami'an Sojan Iran Sun Ce An fara Wata Gagarumar Rawar Daji Ta Kare Kasa Daga Hari Ta Sama Mon, 23 Nov 2009 04:54:51 +0200 Mon, 23 Nov 2009 04:54:51 -0400 Mon, 23 Nov 2009 04:54:51 +0200 http://www.voanews.com/hausa/2009-11-23-voa2.cfm?rss=topic1 Jami'ai suka ce wannan rawar-daji ta hada da gwajin kai hare-hare ta sama a kan cibiyoyin nukiliya na iran a wani bangare na kare msana'antun daga hare-hare. "www.voanews.com/hausa/2009-11-23-voa2.cfm?RSS=Topic1"