Inside VOA | Tuntube Mu
Hotunan wani wurin da kungiyar Boko Haram ke harhada boma bomai a Mariri Quarters dake karamar hukumar Kumbotso, jihar Kano.
Rubutawa: VOA Hausa | Washington, DC
Wasu matasa uku sun mutu a lokacin da bam da suke kokarin harhadawa a cikin gidan suka tashi suka tarwatsa su da gidan baki daya