Laraba, 06 Disamba 2006
An kashe Tsuntsaye da yawa wajen yaki da cutar murrar tsuntsaye a Najeriya
Najeriya ta yi a saran dubban Kaji, da Jimina da kuma Agwagi a kokarin yaki da cutar Murrar tsuntsaye da ta gallabi kasashen Afirka a farko–farkon wannan shekara. Gwamnatin Najeriyar ta gudanar da wannan shirin ne tare da hadin guiwar gwamnatocin jihohin da abin ya shafa. Wakilimu a birnin Abujan Nigeria, Sani Malumfashi yana tafe da cikakken rahoton.
VOA 60 - Africa
An Dakatar Da Zlatan Ibrahimovic Na AC Milan Wasanni 3 Don Ya Mari Dan Wasan Napoli. Wannan Hukumci Yayi?
Duba Sakamakon Kuri'a »
Sabon Kwach Na Najeriya, Stephen Keshi, Ya Haramta Ma 'Yan Wasan Super Eagles Sanya Dan Kunne. Hakan Ya Dace?
Duba Sakamakon Kuri'a »