Cutar mashassharan tsuntsaye ta kawo rashin isasshen kwai  a Kaduna Nijeriya.  Binciken da wakilinmu akan cutar mashassharan tsuntsaye Ibrahim Ka'almasi Garba yayi mana kenan akan Kwai.  Saurari rahotonsa>>>