Likitocin dabbobi a Jahar Kaduna a Najeriya sun fara daukar matakan hana yadon cutar murrar tsuntsaye. Wakilin Muryar Amirka Ibrahim Ka'almasi Garba ya  aiko mana wannan rahoto daga kaduna.