blank

Inside VOA | Tuntube Mu

Afirka An Rubuta Da Karfe 4:23 UTC Alhamis 23 Fabrairu 2012 RSS Feeds RSS

Kamfanin mai na Shell
Mai Hoto: REUTERS

Kamfanin mai na Shell

Kamfanin Shell ya yi tayin sayen kamfanin makamashi Cove

Kamfanin mai na shell mallakar Royal Dutch ya yi tayin sayen kamfanin makamashi Cove

Cikakken Labari
Wasu matalauta kenan ke dafa abincin karyawa a Zimbabuwai

Mugabe ya cika shekaru 88 da haihuwa; ya sha alwashin cigaba da zama bisa gadon mulki

Shugaban Zimbabuwai Robert Mugabe ya cika shekaru 88 da haihuwa a yau

Tsohon shugaban Najeriya. Olusegun Obasanjo

Obasanjo Zai Jagoranci Tawaga Zuwa Senegal

Tsohon shugaban na Najeriya zai zamo jagoran tawagar Kungiyar Tarayyar Afirka da ECOWAS wajen neman sasanta rikicin Senegal.

Wani dan sanda na harbawa masu zanga-zanga barkonon tsohuwa a birnin Dakar.

Zanga-ZangaTa Zama Ajalin Wani Mutum A Kasar Senegal

Wani matashi ya mutu a Kaolack cikin zanga-zangar kin jinin shugaba Abdoulaye Wade

Masu zanga zangar kasar Senegal

Yan sanda sun fatataki masu zanga zanga

‘Yan sanda a kasar Senegal sun yi amani da barkokon tsohuwa yau laraba wajen tarwatsa masu zanga zanga

Shugaban Sudan ta Kudu Salva Kiir

Sudan ta Kudu ta zargi Sudan da kai mata hari ta jirgin sama

Sudan ta Kudu ta zargi makwabciyarta kasar Sudan

Dubban magoya bayan 'yan wasan Zambiya suka yi cincirindo litinin a Lusaka, domin tarbar zakarun na kasashen Afirka

'Yan Wasan Chipolopolo Sun Sauka Lusaka Dauke Da Kofin Afirka

Dubban jama'a sun yi cincirindo a filin jirgi domin tarbar zakarun wadanda suka ciwo ma kasar Zambiya kofinta na farko na Afirka

Keptin din 'yan wasan kasar Ivory Coast, Didier Drogba ya zumbura baki saboda ya ji haushin rashin sa'ar cin kwallon da ya buga daga shi sai gola a ranar wasan karshe da Zambia

Zambia Ce Zakaran Gasar Wasan Kwallon Kafar Kasashen Afirka

Zambia ta lashe kofin gasar wasan kwallon kafar Nahiyar Afirka

Sababbin takardun Kudin Afrika ta Kudu

Za a yi amfani da hotunan Nelson Mandela a takardun kudin Afrika ta Kudu

Afrika ta kudu ta kaddamar da wadansu sababbin takardun kudi dake dauke da hoton tsohon shugaban kasar Nelson Mandela.

Akalla mutane dubu talatin sun rasa matsuguninsu a arewacin Mali

Buzaye a arewacin kasar Mali sun kaddamar da sabon hari akan gwamnati.

Likita na duba wani yaro daga cikin 'yan gudun hijirar Sudan ta Kudu

Matsalar yunwa na kara tsananta a Sudan ta Kudu

Majalisar Dinkin Duniya tace tashin hankali kuma rashin kyaun damina a Sudan ta Kudu ya jefa miliyoyin mutane cikin hadarin yunwa.

Shugabar kasar Laberiya Ellen Johnson-Sirleaf .

Amurka Zata Tusa Keyar Wani Dan Laberiya Saboda Laifin Yaki

Alkalin kotun shari’ar laifukan shige da fice ta Amurka, yace an sami George Boley mai shekaru 62 da haihuwa da laifin kisan kai.

Shugaban kungiyar matasan jam'iyar ANC, Julius Malema

Shugaban reshen matasan jam'iyar ANC zai san makomarshi

Yau shugaban matasan Afrika ta Kudu na jam’iyar African National Congress Julius Malema , zai san makomar shi a jam'iyar

Zanga-zanga a birnin Dakar

Shugaban Majalisar Dinkin Duniya ya nemi da a kwantar da hankula a Senegal

Sakatare-Janar na Majalisar Dinkin Duniya Ban Ki-moon ya yi kiran

Me Naira Miliyan 62 Zai Yi Maka?

Thiery Henry

Shiga Dandalin Tamaula

Zai Gina Maka Tankin kallon Kifi Idan Kai Ne Thiery Henry!!

Hausa Radio Shows

VOA 60 - Africa

To view this site, you need to have Flash Player 9.0.115 or later installed. Click here to get the latest Flash player.


Rahoto+Na+Musamman+Kan+Kalubalen+Tsaro+A+Najeriya

Tashin Hankali a Najeriya

Tuntube Mu

VOA Congo Story

VOA Hausa Football (BETA)