blank

Inside VOA | Tuntube Mu

Kiwon Lafiya An Rubuta Da Karfe 3:17 UTC Jumma'a 10 Fabrairu 2012 RSS Feeds RSS

Wani dan shekaru 57 wanda ciwon shann inna ya gurgunta

Najeriya zata shawo kan yaduwar cutar Polio kafin karshen shekara mai zuwa

Najeriya zata magance yaduwar kwayar cutar shan inna kafin karshen shekara ta dubu biyu da goma sha uku

Wadansu kananan yara dake jinyar zazzabin cizon sauro a asibiti

Cibiyoyi sun hada hannu domin samar da maganin zazzabin cizon sauro mai arha a Najeriya

Najeriya tana kan hanyar samun maganin rigakafin zazzabin cizon sauro mai arha.

Sauro mai haddasa zazzabin malariya

Hukumar Lafiya ta duniya tace an sami raguwar masu rasuwa da cutar Malariya

Rahoton hukumar lafiya ta duniya na nuni da cewa, an sami raguwar mutuwa da zazzabin cizon sauro a shekara ta dubu biyu da goma.

Hoton sauro dake cizon Bil-Adama.

Zazzabin cizon sauro na kisa fiye da yadda masana suka zata

Zazzabin cizon sauro na kisa fiye da yadda aka zata

Wata mai jego da jaririyarta a asibiti

Shayar da jarirai da nonon uwa yana kara masu basira

Wani bincike da aka gudanar a baya bayan nan na nuni da cewa yaran da aka shayar da nonon uwa sun fi basira

Two children with malaria rest at the local hospital in the small village of Walikale, Congo, September 19, 2010 (file photo)

Najeriya na daya daga cikin kasashe shida da aka fi mutuwa da zazzabin cizon sauro a duniya

Hukumar lafiya ta yi kiyasin cewa, kashi tamanin da biyar na masu mutuwa da zazzabin cizon sauro kananan yara ne.

Bill  Gates

Asusun yaki da kanjamau, zazzabin cizon sauro da tarin fuka ya sami tallafi

An bada tallafin dala miliyan 750 domin yaki da kanjamu da zazzabin cizon sauro da tarin fuka

Dakin binciken cutar TB

Kimanin mutane dubu bakwai ke dauke da nau’in tarin fuka da baya jin magania Najeriya

An yi kiyasin cewa, kimanin mutane dubu bakwai ne ke fama da nau’in cutar tarin fuka da baya jin magani

Wani yaro da ciwon inna ya gurgunta

An sami karuwar yara dake dauke da cutar Polio a Najeriya

Rahoton ayyukan lafiya a Najeriya na shekara ta 2011 na nuni da cewa an sami karuwar yaduwar ciwon shan inna a kasar.

Dakin binciken cutar HIV

Amurka ta maida hankali kan Matasa a wani binciken cutar HIV

Cibiyar nazarin aikin lafiya ta Amurka-NIH ta fitar da wani samakon bincike da zai shafi rayuwar miliyoyin kananan yara, da matasa,

Allurar rigakafin ciwon inna a Najeriya

Yajin Aiki a Najeriya na iya kara yaduwar ciwon Inna

Najeriya na daya daga cikin kasashe hudu da suka hada da Indiya da Pakistan da kuma Afghanistan da ciwon Inna yafi kamar a duniya.

Wata mace ana yiwa jaririnta allurar rigakafin zazabin cizon sauro

An kaddamar da wani shirin yaki da zazzabin cizon sauro da zai ci dala miliyan 82 a Najeriya

Cibiyar USAID, da cibiyar kula da lafiyar Iyali ta kasa da kasa da kuma kwararru zasu hada hannu wajen yakar cutar maleriya a Najeriya

Wata karamar yarinya marainiya dake dauke da kwayar cutar HIV

Kimanin jarirai dubu saba’in ake haihuwa da kwayar cutar kanjamau kowacce shekara a Najeriya

Darekta janar na cibiyar yaki da cutar kanjamau a Najeriya Farfesa John Idoko yace ana haihuwar kimanin yara dubu 70 da cutar kanjamau

Wata mace tana ba jaririnta dake fama da tomowa ruwa.

Kwararru sun jadada muhimmancin shayar da jarirai da nonon uwa

An yi kira ga iyaye su kara maida hankali kan shayar da jarirai da nonon uwa, a cikin watanni shida na farko da haihuwarsu.

Hausa Radio Shows

Ra'ayoyinku

Wace Kasa Kuke Ganin Zata Lashe Kofin Afirka?

Duba Sakamakon Kuri'a »

VOA 60 - Africa

To view this site, you need to have Flash Player 9.0.115 or later installed. Click here to get the latest Flash player.


Ra'ayoyinku

An Dakatar Da Zlatan Ibrahimovic Na AC Milan Wasanni 3 Don Ya Mari Dan Wasan Napoli. Wannan Hukumci Yayi?

Duba Sakamakon Kuri'a »

Tuntube Mu

VOA Congo Story

VOA Hausa Football (BETA)

Ra'ayoyinku

Sabon Kwach Na Najeriya, Stephen Keshi, Ya Haramta Ma 'Yan Wasan Super Eagles Sanya Dan Kunne. Hakan Ya Dace?

Duba Sakamakon Kuri'a »