blank

Inside VOA | Tuntube Mu

Mu Shakata

Mai Hoto: ASSOCIATED PRESS

Tunawa Da Whitney Houston

Shahararriyar mawakiyar mai shekaru 48 da haihuwa, ta lashe lambobin yabo har 415 kafin rasuwarta ran asabar.

Cikakken Labari

Dara Ta Ci Gida

An yi ma barayi sata a yayin da suka shiga wani kanti su na kokarin sato kaya daga ciki.

Aminu Aliyu Baba Kofar Nassarawa "Baba Ari"

Hira Da Baba Ari

Aminu Aliyu Baba Kofar Nassarawa, wanda aka fi sani da sunan Baba Ari na daya daga cikin mashahuran masu wasannin ba da dariya na Hausa

Abubakar Dan Auta

Hira Da Abubakar Dan Auta

A cikin kashi na farko na wannan tattaunawa, Abubakar Sulaiman Dan Auta ya bayyana tarihin rayuwarsa har zuwa haduwarsa da Dan Dugaji

Abubakar Dan Auta

Tukur S. Tukur Dan Dugaji Ya Taka Rawa Sosai A Shiga Ta Harkar Wasan Kwaikwayo

A cikin hirarsa da filin "A Bari Ya Huce..." Abubakar Dan Auta ya kuma bayyana dangantakarsa da Nafisa Abdullahi - 'Yar'uwarsa ce?

Rabilu Musa, Dan Ibro, a cikin wani wasan kwaikwayonsa

Dan Ibro Yace Idan Laila Ta Kiya, Sai A Koma Basha

Rabilu Musa, wanda aka fi sani da sunan Dan Ibro, yace ya shiga siyasa ce saboda kuntatawar da hukumomin Jihar Kano suke yi musu

Mawakiya, kuma jarumar fina-finan Hausa, Sakna Gadaz

Mawakiya Kuma Jaruma, Sakna Gadaz

Filin "A Bari Ya Huce" ya tattauna da mawakiya kuma jarumar fina-finai Sakna Gadaz, wadda ke shirin fara aikin hidimar kasa a Najeriya

Iyalai Da Abokai Da 'Yan'uwa Sun Yaba Da Halin Marigayi Ahmad S. Nuhu

A cikin kashi na biyu na shiri na musamman domin tunawa da marigayi, mai dakinsa Hajiya Hafsat, Ali Nuhu, Sa'adiya Mohammed (Gyale) da

Dj Yaks, Daga Kafanchan Zuwa Kano

Faifan DJ Yaks na "Mu Yi Shantu" da kuma bidiyon da ya fito da shi na wakokinsa su na cin kasuwa a sosai a zukatan masu kaunar wakokin

Daga Mai Neman Koyan Hausa Na Zamo Babbar Mai Sha'awar Fina-Finai Da Wakokin Hausa

Carmen McCain ta Jami'ar Wisconsin dake Madison, wadda aka fi sani da sunan Talatu Danny ko Talatu Baturiya, tana gudanar da bincike ma

Mawakan Kungiyar Firqatul Sahwa Sun Yi Mummunan Hatsarin Mota

Uku daga cikin mawakan sun mutu a wannan hatsarin mota da suka yi cikin dare a bayan da suka halarci bukin auren wani dan'uwansu a gari

Hukumomin Jihar Kano Sun Jefa Alhaji Hamisu Lamido Iyantama A Kurkuku

Shugaban hukumar tace fina-finan Kano Alhaji Abubakar Rabo, ya lashi takobin cewa sai ya "murje" duk wanda ya keta dokokin hukumarsu "k

Sangandale Rabonta Ya Rantse

Maryam A. Baba ta bayyana ma'anar wakarta ta "Rabo" wadda wasu ke korafin cewar tana yi ne da wani babban jami'in gwamnatin Jihar Kano,

Wakokin Aminu Ladan Abubakar, Alan Waka, Su Na Yin Kasuwa Sosai

Aminu Ala ya bayyana yadda ya fara yin wakoki da kuma dalilan da suka sanya ya ke gujewa yin wakokin fina-finan Hausa da ire-iren wakok

Hira da Baba Ari

Saurari Cikakkiyar Hira Da dan Auta

Abubakar Dan Auta

Hirar Abubakar Dan Auta

Hira da Dan Auta

Dan Ibro Ya Tattauna Da Filin "A Bari Ya Huce..."