| Kashi Na 1 Hira Da Baban Chinedu |
| Kashi Na 2: Ci gaban tattaunawa da Baban Chinedu. |
A cikin wannan hira da yayi da filin "A Bari Ya Huce..." Baban Chinedu ya bayyana yadda ya fara kwaikwayon magana da lafazin kabilar Igbo a makaranta da kuma yadda ya samu wannan suna na "Baban Chinedu" daga wata 'yar makarantarsu.
"Yawancinsu (dalibai) su kan shigo gaban aji su tsaya su na kwaikwayon... turanci irin na Bahaushe domin a yi wa Hausawa dariya, ni kuma wannan yana tunzura ni...sai na ce zan fara ramawa...."Baban Chinedu
| Kashi Na 1 Hira Da Baban Chinedu |
| Kashi Na 2: Ci gaban tattaunawa da Baban Chinedu. |