blank

Inside VOA | Tuntube Mu

Najeriya An Rubuta Da Karfe 3:28 UTC Jumma'a 10 Fabrairu 2012 RSS Feeds RSS

Kaduna, Nigeria
Mai Hoto: Samuel Aruwan

Kaduna, Nigeria

Wani Shugaban Al'ummar Igbo A Arewa Yace Najeriya Kasa Daya Ce

Mazi Dominic Uzu, wanda ya shafe shekaru 39 yana zaune a Arewa, yace wasu 'yan siyasa ne ke haddasa irin fitinun da ake fuskanta

Cikakken Labari
Hotunan wani wurin da kungiyar Boko Haram ke harhada boma bomai a Mariri Quarters dake karamar hukumar Kumbotso, jihar Kano.

An gano gidan da Kungiyar Boko Haram take harhada boma bomai

Hotunan wani wurin da kungiyar Boko Haram ke harhada boma bomai a Mariri Quarters dake karamar hukumar Kumbotso, jihar Kano.

Wata motar bus din da fashewar ta rutsa da ita

Fashe-fashe sun auku a wani birnin yankin tsakiyar Nijeriya

Shaidu sun ce wasu fashe-fashe biyu sun bararraka birnin Kaduna da ke

Irin barnar da hare haren yan yaki sa kai, suke hadasawa a Nigeria. Wannan wasu ma'aikata ne suke nazarin wani bututun mai dake cin wuta.

Wasu yan bindiga su kaiwa wani ofishin 'yan sanda hari a Kano

Yan kungiyar Boko Haram sun kai hari wani ofishi yan sanda a Kano

Mata kenan ke kuka a yayin jana’izar bai daya ta wadanda su ka rasu a harin bam din ranar Kirsimeti a majami’ar Katolika ta St. Theresa.

Jana'izar Mutanen Da Aka Kashe A Madalla

Yau Laraba dubban mutanen da su ka hada da jami’an gwamnati da mambobin majami’u dabam-dabam ne su ka halarci jana’izar mutane 44

Boko Haram

An kama kakakin kungiyar Boko Haram

Wani jami’in yan sandan ciki na Najeriya yace an kama kakamin kungiyar Boko Haram da ake dorawa alhakin hare haren da suka yi sanadin

Wasu yara jikin wata motar 'yan sandan da aka kona

Hare-haren da aka kai kan ofisoshin 'yan sanda sun yi sanadin mutuwar mutane biyu

‘Yan sanda a arewacin Nijeriya sun ce wasu ‘yan bindiga

Imam Abubakar Shekau, shugaban Boko Haram.

Boko Haram Ta Kai Wani Sabon Hari A Kano

Shaidu suka ce ‘yan bindigan da suka zo kan babura a yammacin jiya jumma’a sun bude wuta kan caji oifshin su kuma ‘Yansanda...

Imam Abubakar Shekau

Shugaban Boko Haram kan shugaba Goodluck Jonathan

Kungiyar Boko Haram ta maidawa shugaban Nigeria murtani kan shirinsa na jan daga da su.

Wani dan Sandan Nigeria, yake wucewa kusa da kantagar ofishin yan Sanda a Kano, Nigeria.

'Yan bindiga sun sace wani baturen Jamus a Nigeria

Wasu yan bindiga sun sace wani baturen Jamus a Kano, arewacin Nigeria.

Wani yaro yana tsaye kan motar 'yan sanda aka kona

An sake kai wani hari kan ofishin 'yan sanda a birnin Kano

Wadansu ‘yan bindiga sun sake kai sabon farmaki a Kano, inda a a na jiyan ma suka sake abkawa wata ma’aikatar ‘yansanda.

Tsohon shugaban mulkin soja na Najeriya Janar  Ibrahim Babangida.

Janar Babangida Mai Ritaya Yace A Maida Majalisun Dokokin Tarayya Na Wucin Gadi

Janar Babangida mai ritaya, ya bayyana haka ne a hira da yayi da sashen Hausa na Muriyar Amurka, dangane da hanyoyin gyara kasa

Mutane suke kallo a kofar wani gida da jami'an tsaro suka kai kan wani gida  da safiyar talata 01/24/12.

Human Right Watch Ta Shawarci Najeriya Kan Boko Haram

Kungiyar mai cibiya anan Amurka tace Boko Haram ce ke da alhakin kashe akalla mutane 935 tund a ta fara kai famaki a 2009.

Irin barnar da hare haren bama bamai suka yi a Kano ke nan.

Ana ci gaba da zaman dar dar a Kano

An dauki tsauraran matakan tsaro a Kano, birnin na biyu wajen girma a arewaci Nigeria

Hausa Radio Shows

Ra'ayoyinku

Wace Kasa Kuke Ganin Zata Lashe Kofin Afirka?

Duba Sakamakon Kuri'a »

VOA 60 - Africa

To view this site, you need to have Flash Player 9.0.115 or later installed. Click here to get the latest Flash player.


Ra'ayoyinku

An Dakatar Da Zlatan Ibrahimovic Na AC Milan Wasanni 3 Don Ya Mari Dan Wasan Napoli. Wannan Hukumci Yayi?

Duba Sakamakon Kuri'a »

Tuntube Mu

VOA Congo Story

VOA Hausa Football (BETA)

Ra'ayoyinku

Sabon Kwach Na Najeriya, Stephen Keshi, Ya Haramta Ma 'Yan Wasan Super Eagles Sanya Dan Kunne. Hakan Ya Dace?

Duba Sakamakon Kuri'a »