Najeriya
An Rubuta Da Karfe 12:33 UTC Jumma'a 16 Disamba 2011RSS
Alhamis, 15 Disamba 2011
Kungiyar Kwadago ta Najeriya tana ci gaba da bayyana rashin amincewarta da janye tallafin mai da gwamnati ta yi a kasafin kudin bana
Rubutawa: Grace Alheri Abdu
| Washington, DC
Mai Hoto: ASSOCIATED PRESS
Kungiyar Kwadago ta Najeriya tana ci gaba da bayyana rashin amincewarta da janye tallafin mai da gwamnati ta yi a kasafin kudin bana. A cikin hirarsu da Sahabo Imam Aliyu Nuhu Abayo Taro, daya daga cikin manyan jami'an kungiyar Kwadagon ya bayyana cewa, kungiyar zata yi taro makon gobe domin sanin mataki na gaba da zata dauka.