Inside VOA | Tuntube Mu
Mr.Jonathan yace wadanda suka kulla makarkashiyar kai harin suna fakewa ne da rikicin 'yankin Niger Delta domin cimma muradinsu.
A madadin Shugaba Obama da mutanen Amurka, I na farin cikin taya yan Nigeriya murnar zagayowar ranar samin yancinsu karo na 50.
Sakatariyar Harakokin Wajen Amurka, Malama Hilary Clinton, take gabatarda jawabin fatar laheri ga Nigeria dake bikin samun mulkin kanta.