Mataimakin kwamishinan 'yansandan Jihar mai kula da ayyuka Alh Zakari Adamau ya tabbatar da aukuwar lamarin.
Kotun ta dage sauraron karar ce zuwa 23 ga watan nan,domin baiwa masu kara zarafin mikawa kotu wasu muhimman takardun korafi.
Wata kungiyar rajin kare hakkin dan adam ta ce yamutsin siyasa a Nijeriya ya hallaka sama da mutane 800 a watan jiya, lokacin da
Kungiyar kare hakkin Bil Adama(Human Rights Watch) da cibiyarta ke birnin New York nan Amurka
Shugaban hukumar zaben Nigeria Professa Attahiru Jega yazo nan Washington DC, kuma mun zata dashi inda ya baiyana wasu daga irin irin ka
Laraban nan ne Shugaba Jonathan ya kaddamar da kwamitin mai wakilai 22.
Babbar jam’iyyar hamayya ta CPC a Nigeria ta shigar da kara a kotun sauraren kararrakin zaben Nigeria.
Duk da matsalolin da aka fuskanta a zabubbukan Najeriya Amurka ta yaba.
Mutane basu fito sosai ba a ihohin Kaduna da Bauchi, duk da jami'an tsaron da aka tura rumfunan zabe.
A kokarinsu na ganin an cigaba da zama lafiya a jihohin Bauchi da Kaduna, shugabannin gargajiya da na siyasa sun yi ta kiraye-kirayen
An fara bayyana sakamakon zaben wasu jihohin da suka hada da Legos inda Gwamna mai ci Fshoala na ACN ya sake lashe zaben
'Yan Najeriya sun yi zaben gwamnoni a kusan ko'ina a kasar.
Talata bama-bamai uku sun tashi a birnin Maiduguri dake arewa maso gabashin kasar,kwana biyu bayan wasu fashe fashe a birnin
Hukumomi a Nijeriya na ta tabbatar wa jama’a cewa babu wani hadari wajen fitowa kada kuri’a a zabukan gwamnonin jihohi, duk ko da mum
Babban jami’in harkokin diflomasiyyar Amurka a Afirka, Johnnie Carson, ya ce ya yi takaicin yadda tashin hankali ya dabaibaye zabukan
‘Yan sandan Nigeria sun aza laifin tada boma-bomai biyu a kan ‘yan kungiyar “Boko Haram”, kungiyar da sama da shekaru biyu ke nan take a
Wata kungiyar kare hakkin bil Adama ta ce mutane akalla 500 suka mutu a tashe-tashen hankulan da suka biyo bayan zaben shugaban kasa
Amma kuma majiyoyin tsaro sun ce mutane biyu dake harhada bam din ne suka mutu lokacin da ya tashi musu haka kwatsam
Shugaba Goodluck Jonathan na Nigeria ya bada umarnin tura Karin jami’an tsarozuwa jihohin da ake tashin hankalin day a biyo sakamakon za
Da yake magana da wakilan kafofin yada labarai na cikin gida da ketare a Abuja,Ministan yada labarai Labaran Maku,yace PDP.......
Shugaban hukumar zaben Nigeria farfesa Attahiru Jega ya bada sanarwar jinkirta gudanar da zaben Gwamnoni da na ‘yan majalisun jihohi da
Kwararrun masana da fashin bakin harkokin siyasar Nigeria sun yi hangen cewa, zaben Talata mai zuwa zai fi kowane hatsarin haduwa da rik
Shugaban Nijeriya Goodluck Jonathan ya ce za a gudanar da kashi na karshe na zaben Nijeriya kamar yadda aka tsara, duk ko da tashe-tash
Janar Muhammadu Buhari mai ritaya, na ci gaba da kin yarda da sakamakon zaben shugaban kasar
Jiya talata, shugaba Goodluck Jonathan ya sake nanata kiran da a kawo karshen wannan tashin hankalin da ya samo asali daga nasarar da
An bada rahoton tarzoma a kudancin jihar Kaduna, musamma a kewayen birnin Kaduna.
Rundunar yan sanda ta dauki matakan gaggawa na maida da zaman lafiya a jihar Zamfara
Sakamakon da hukumar zaben Najeriya, INEC, ta bayar ya nuna cewa dan takarar na jam'iyyar PDP yayi fintinkau ma sauran 'yan takara
Ga sakamakon da ya fito daga Hukumar Zaben Nigeria dagane da zaben shugaban kasan da aka yi ranar Assabar, 16 ga watan Afrilun 2011
Sashen Hausa na Muryar Amurka ya kirkiro da dandalin rahoto na musamman game da zaben shugaban kasa na 2011.
Rahotannin da aka samu ya zuwa yanzu sun nuna cewa an gudanar da zaben shugaban kasar Nijeriya cikin kwanciyar hankali, sabanin akasa
An tsananta matakan tsaro a mazabu,yayinda aka sami labarin wasu abu sun fashe a birnin Maiduguri a safiyar Asabar din nan.
Mun kyalla ido da kyau muna kallon jami’an gwamnatocin jihohi kuma muhimmin abu ne su san cewa duk motsin da suka yi ana lura da shi
Shugaba Goodluck Jonathan na PDP yana fuskantar kalubale sosai a zaben na yau, musamman daga dan takarar CPC, Muhammadu Buhari
Masu fashin bakin al’amuran siyasar Nigeria, sun ce ga dukkan alamu shugaba Goodluck Jonathan...
Zaben 2011 na Najeriya
Hukumomin Nigeria sun rufe kan iyakokin kasar a dalilin zaben da aka fara yinsa tun daga ran Asabar.
Asabar ce ‘yan Nigeria ke dafifi zuwa rumfunan zaben ‘yan majalisar dattawa da na Majalisar wakilan Nigeria
'Yan bindiga sun bude wuta suka kashe Imam Ibrahim Abdullahi mai sukar lamirin 'yan Boko Haram a kofar gidansa dake unguwar Bolori
ASP Ebel Nbiba yace kayan mallakar wani kamfani ne da ake kira Duwan,dake aikin gine ginen hanyoyi da wasu ayyukan raya kasa.
‘Yan sanda a yankin tsakiyar Nijeriya sun ce wani bam ya tashi a wurin wani gangamin siyasar da jama’iyya mai mulki ta shirya
Amma wasu wakilan majalisar dokokin jihar sun tsame kansu daga wan mataki,suna zargin an sabawa tsarin mulki.
Wata babbar kotu a Nijeriya ta yanke hukuncin cewa gwamnonin jihohi biyar na jam’iyya mai mulki, ba su bukatar shiga zabe
Shugaban Nijeriya Goodluck Jonathan ya kaddamar da yakin neman zabensa a garin Lafiya da ke a wani wuri mai muhimmanci
Akalla an kashe mutane metan galibi cikin jihar Flato,inda tsagerun kirista da musulmi suka yi ta kai hare hare da daukar fansa
Majalisar dattaban Najeriya ta amince da kara lokacin yin rajistar zaben da za a yi a kasar a cikin watan afrilu.
Hukumar zaben Nigeria tace tana bukatar karin lokaci domin rajistan masu zaben watan afrilu idan Allah ya kaimu.
Babban kwamitin gudanarwar Jam’iyyar, yace ya yi nazarin kararrakinda ‘yan takara a duk fadin Najeriya suka gabatar,ta kuma duba
Yau hukumar zabe ta Najariya ta fara rajistar masu zabe a duk fadin kasar.
Shugaba Jonathan ya kada tsohon mataimakin shugaba Atiku Abubakar da ya zamo dan takarar shugaban kasa na jam'iyyar mai mulkin Najeriya
Yau Alhamis Jam’iyyar da ke mulki a Nijeriya za ta yi zaben fidda dan takaran Shugaban Kasa
Wasu ‘yan jam’iyyar PDP uku sun kalubalanci takarar mr. Jonathan, amma wata kotu a Abuja ta yi watsi da karar ranar litinin.
A ranar Alhamishin nan jam'iyyar PDP zata gudanarda zaben fitarda gwani na dan takaranta na shugaban kasa tsakanin mutane biyu,,,