blank

Inside VOA | Tuntube Mu

Rahotanni Na Musamman - Siyasa

Ma'aikatan kungiyar Red Cross suke kwasar gawarwakin mutane a birnin Kano.

Akalla Mutane 131 Suka Halaka A Harin Bama-Bamai Da Aka Kai A Kano

Rahotanni a kafofin yada labarai sunce an kashe akalla mutane 120 a hare haren da aka kai kan ofisoshin ‘Yan-sanda da na wasu sassa

'Yan kwana-kwana na kashe wutar da ke ci bayan irin hare-haren kunar bakin waken da Boko Haram ke kaiwa da motocin boma-bomai

Dokar Hana Fita Awa 24 Ta Fara Aiki Gadan Gadan A Kano

An kafa dokar hana fita dare da rana a Kano bayan hare-haren boma-boma da Boko Haram ta kai

Kabiru Sokoto, mutumin da ake kyautata zaton yana da hannu a kaiwa wata majami'a harin bom ranar kirsimati a Najeriya

Najeriya ta yi tayin bada tukuicin Naira miliyan hamsin domin kama Kabiru Sokoto

A Nigeria, har yanzu ana ci gaba da farautan mutumen nan da akace shine jagoran harin da aka kaiwa kiristoci ranar Kirsemeti.

Wata mota tana cin wuta a harabar majam'ar St. Theresa a Madalla, Suleja,

Mutumin da ake kyautata zaton yana da hannu a harin ranar Kirismeti a Najeriya ya tsere daga hannun 'yan sanda

Hukumomin Najeriya sun ce mutumin da ake zargi da hannu a hari da aka kai kan wata majami’a ta darikar katholika a Abuja, ya tsere

Wani da ake zaton dan kungiyar Boko Haram.

'Yan Bindiga Sun Kai Hari Kan Wata Mashaya A Yola, Jihar Adamawa

Wani mutum da lamarin ya auku ba nisa daga inda yake, ya gayawa wakilin Sashen Hausa na Muriyar Amurka a Yola cewa yaji harbe harben

Texaco

An kai Hari Da Rana A Poteskum

Wani mutum da aka yi abin kan idonsa ya gayawa Muriyar Amurka cewa mutanen sun bude wuta suka kashe mutanen hudu nan take.

Imam Abubakar Shekau

Boko Haram Tace Shugaba Jonathan Ba Zai Sami Galaba Akanta Ba

A sakon na tsawon minti 15 da aka gani a dandalin YouTube, shugaban wani reshen kungiyar Imam Abubakar Shekau, wadda ya gabatar da

Shugaban Nijeriya a wani wurin da aka kai hari kwanan baya a Abuja

Wasu 'yan bindiga a Nijeriya sun kashe mutane 8 a wata mashaya

Wasu ‘yan Bindiga sun kashe mutane 8 a mashayar Nigeria.

Matasa a fusace su na kona tayoyi da tarkace domin su nuna rashin yardarsu da janye tallafin farashin mai da gwamnatin shugaba Goodluck Jonathan ta yi, Lagos Talata, 10 Janairu 2012.

'Yan Najeriya Sun Ci Gaba Da Nuna Fusatarsu A Yau Talata

Dubbai sun yi gangami a fadin kasar domin nuna fusatarsu da janye tallafin farashin mai da kuma wawure dukiyar gwamnati da jami'ai keyi

Farin hayakin nan borko mai sa  hawaye ne 'yan sanda suka harba kan masu zanga zangar cire tallafin mai a Legas.

Wakilan Majalisar Wakilai Ta Najeriya Sunyi Wani Zama Na Gaggawa Kan Cire Tallafin Mai

A wani zaman gaggawa da wakilan sukayi lahadin nan, sun kada kuri’ar wani kuduri da yayi kira ga gwamnati ta maido da tallafin mai.

Farin hayakin nan Borkonon Tsohuwa ne 'Yan Sanda a Legas suka harba kan masu zanga zangar janye tallafin mai.

Anyi Musayar Wuta Tsakanin 'Yan Sanda Da 'Yan Bindiga A Poteskum

An bada rahotanin jin harbin bindgigoi kusa da caji ofis na Yan Sanda da wasu sassan garin, har da labarin fadan ya rutsa......

'Yan Bindiga Sun Kashe Mutane Akalla 17 A Arewa Maso Gabashin Najeriya

An kai hare-hare na baya-bayan nan a Mubin Jihar Adamawa da kuma Gombe, babban birnin Jihar Gombe

Nigeria

Yan bindiga su kashe mutane shidda a Gombe

'Yan binda sun kashe masu ibada shidda suka raunana goma a Gombe

Sojojin Najeriya masu yin sintiri a Maiduguri, Jihar Borno

Bama-Bamai Biyu Sun Tashi A Damaturu Da Maiduguri

Sai dai kuma hukumomi sun ce babu wanda ya rasa ransa a hare-haren da wani mai ikirarin shi kakakin Boko Haram ne yace su suka kai

Shugaban Nijeriya Goodluck Jonathan

Sassan Nijeriya sun shiga sabuwar shekara karkashin dokar ta baci

Tankokin yaki da sojoji na kan sintiri a arewacin Nijeriya bayan da shugaban

Inda aka kai harin bam a cocin St. Theresa Catholic Church da ke  Madalla, Suleja, a kusa da Abuja

Nijeriya ta kafa dokar ta baci bayan hare hare; an kuma hallaka mutane 50 a jihar Ebonyi

An hallaka akalla mutane 50 a kudu maso gabashin Nijeriya a Jiy

Wani soja kusa  da wata mota  da ta kone sakamkon hare haren bam da aka kia ranar lahadi.

Mutane 38 Suka Mutu 80 Suka Jikkata A Harinda Boko Haram Ta Kai A Madalla

Kwamishinan ma'aikatar kananan hukumomi, kuma shugaban kwamitin Yusuf Garba Tagwai ne ya tabbatar da haka

Explosion

Hira Da Kwamishinan Yan Sandan Jihar Delta

Alhaji Ibrahim Mamman Tsafe akan harin da aka kaiwa wata makaranta

Motoci ne ke konewa a harabar Cocin Saint Theresa, a sakamakon irin hare haren da aka kai.

An kaiwa wata makaranta hari a jihar Delta

Mutane bakwai sunji rauni a sakamako wani hari da aka kai wata makaranta