blank

Inside VOA | Tuntube Mu

Rahotanni Na Musamman - Wasanni An Rubuta Da Karfe 8:22 UTC Litinin 09 Mayu 2011

Didier Drogba Yace Sai 'Yan Sa'o'i Kafin Wasa Zai Yanke Shawara Kan Ko Zai Buga

Kyaftin din na 'yan wasan Ivory Coast yace talata ana dab da wasa zai ga ko kariyar da yayi a hannu zata kyale shi ya buga ma kasarsa

Vuvuzelas

Za A Kyale 'Yan Kallo Su Ci Gaba Da Busa Algaitar Roba

Masu shirya Gasar Cin Kofin Duniya a Afirka ta Kudu sun ce ba zasu haramta algaitar robar nan da ake kira Vuvuzela ba.

Arfirka Ta Kudu Da Mexico Sun Yi Kunnen-Doki A Wasan Farko

Manyan bakin da suka kalli wasan na farko sun hada da shugaba Jacob Zuma na Afirka ta Kudu da shugaba Felipe Calderon na Mexico.

An Bude Gasar Cin Kofin Duniya A Afirka Ta Kudu

'Yan kallo fiye da dubu casa'in suka cika filin wasa na Soccer City a birnn Johannesbueg domin bude gasar cin kofin kwallon kafar duniya

'Yan Afirka ta Kudu su na cikin murna da dokin gasar Cin Kofin Duniya da za a fara a kasarsu

Masoya Kwallon Kafa Su Na Dokin Fara Gasar Cin Kofin Duniya

Da alamun wannan doki ya fi fitowa fili a Afirka ta Kudu, kasar Afirka ta farko da zata taba daukar nauyin gudanar da wannan gasa

'Yan Afirka Ta Kudu Su Na Murna Da Alfaharin Zuwan Gasar Cin Kofin Duniya A Kasarsu

‘Yan wasan Afirka ta Kudu sun ce karawar farko da zasu yi da Mexico ita ce tamaula mafi muhimmanci da zasu taba bugawa a rayuwarsu.