blank

Inside VOA | Tuntube Mu

Rahotanni Na Musamman - Amurka

USA Votes 2010

USA Votes 2010 USA Votes 2010
Shugaban Amurka Barack Obama ne yake tsokaci ga manema labarai,bayan ya gana da manyan jami'ai d a minsitocin gwamnatinsa, afadar White House ranar Alhamis

Shugaban Amurka Barack Obama Ya kira Taro Da Shugabannin Republican Da na Deocrat Domin Duba hanyoyinda Zasu Yi Aiki Tare

Shugaban Amurka ne ya bayyana haka Alhamis din nan,bayan bayan taron majalisar ministocinsa a fadar White House.

Shugaba Barack Obama yana amsa tambayoyin 'yan jarida game da zabe, laraba 3 Nuwamba 2010 a fadarsa ta White House

Shugaba Barack Obama Ya Dauki Alhakin Kayen Da Aka Yi Ma Jam'iyyar Democrat

Mr. Obama yace faduwar da jam’iyyar Democrat ta yi, ta nuna bacin ran Amurkawa kan tattalin arzikin da ya kasa farfadowa da rashin aiki

Hoton Mr. John Boehner,kakakin majalisar wakilan Amurka mai jiran gado.

Shugabannin Jam'iyyar Republican Sun Sha Alwashin Taka Wa Gwamnatin Tarayyar Amurka Birki

sabon kakakin majalisa mai jiran gado Mr. Boehner, daga jihar Ohio ne ya bayyana haka a taron manema labarai gameda gagarumar nasara.

Wata mai zabe a jihar Colorado take murmushi lokacin kada kuri'arta a zaben majalisar dokoki da Gwamnoni a  wasu jihohi.

Amurkawa A Jihohi 37 Suna Zaben Gwamnoni Da Ake Ganin kamar 'Yan Republican ne Zasu Samu Rinjaye

Hakkin shata sabbin mazabu yana kan wuyan sabbin gwamnoni,wadanda galibi bisa tarihi suke taimakawa 'yan takarar shugaban kasa.

'Yan Republican Su Na Sunsunar Kwace Majalisa, 'Yan Democrat Na Kokarin Rage Barnar Da Ake Iya Yi Musu

A yayin da Amurkawa suka fara jefa kuri'a a zaben tsakiyar wa'adin shugaba, masu fashin baki sun ce da alamun Republican zata yi kaye

Former Alaska governor Sarah Palin speaks to the crowd during the kickoff of the nationwide Tea Party Express bus tour in Reno, Nevada,18 Oct 2010

Sarah Palin Ta Ce Zata Tsaya Takarar Shugaban Kasa A 2012 A Nan Amurka

Amma kuri'un neman ra'ayoyin jama'a sun nuna cewa ba zata iya ja da shugaba Barack Obama ba a zaben na 2012 idan ita ce 'yar takara

Ra'ayoyin Musulmi

Ra'ayoyin Musulmi

Musulmi a sassa daban-daban na duniya na mayar da martani ga matakan da Amurka

ke daukawa game da hare-haren ran 11 ga watan Satumban 2001.

Cikakken Labari

11-09-01

 

September 11: Ten Years After

Aika Sharhinka