blank

Inside VOA | Tuntube Mu

Rahotanni Na Musamman - Labarun Duniya Da Yankuna

Zanen Umar Faruk Abdulmutalab, a lokacinda ya baiyana a wata kotun birnin Detroit ihar Michigan a Amirka.

Umar Faruk Muttalab ya amsa laifuffukan da ake zarginsa dasu

Umar Faruk Muttalab ya amsa dukkan laifuffuka guda takwas da ake zarginsa da aikatawa

Zanen bayyanar Umar faruk Abdulmutallab (Hagu) a cikin kotu a birnin Detroit.

An Sallami Daya Daga Cikin masu Bin Kadin Shari'ar Umar Faruk Abdulmutallab

Mai shari'a ta ce akwai wata matsala dangane da wata mace 'yar asalin Najeriya da aka zaba cikin gungun masu bin kadin shari'ar

Wani tsohon hoton Umar Farouk Abdulmutallab da aka samu ranar 29 ga watan Disemban shekarar 2009

Ana Shariar Umar Farouk Abdulmutallab

Umar Farouk Abdulmutallab ya bayyana a gaban wata babbar kotun birnin Detroit a jiya Talata

Aika Sharhinka