Osama Bin Laden ya yabawa guguwar zanga zangar nuna rashin amincewa da take kadawa a gabas ta tsakiya.
Mutane tamanin sun mutu a sakamakon hare haren kunar bakin wake a Pakistan
Al-Qaida ta bayyanawa Amurka aniyar ta, ta kawo ma ta karin hare-haren daukan fansar kisan Osama Bin Laden
Matan suna a hannun hukumomin Pakistan ne tun ran 2 ga watan nan na Mayu, ranarda sojan na Amurka suka kai hari akan gidan na Bin Laden.
Mr. Obama ya ce duk wanda ya ke ganin abin da ya faru ga shugaban ‘yan ta’adda bai dace ba to ya kamata a binciki kwakwalwarsa.
Shugaban na Amurka yace mutumin da ya jagoranci hare-haren 11 ga watan Satumbar 2001 ba zai sake yin barazana ga Amurka ba har abada
Wani lokaci a yau juma’a ce shugaba Barack Obama na Amurka zai ziyarci sansanin sojin Amurka dake Fort Campbell jihar Kentucky
Shugaba Obama na Amirka ya karrama wadanda harin sha daya ga watan satumba shekara ta dubu biyu da daya ya rutsa dasu.
Kafar watsa labaran kasar Pakistan tace hukumomin kasar suna tsare da matar shugaban al-Qaida Osama bin Laden da kuma yarshi.
Kakakin fadar White House Jay Carney ya fada laraban nan cewa,shugaban kasan ya yanke shawarar cewa sakin hotunan bashi da wani fa’ida.
A daren lahadin da ta wuce ne sojin kundunbalar Amurka na musamman, suka afkawa gidan da bin Laden ke zaune suka kashe shi
Jiya Talata gwamnatin Pakistan ta yi kakkausar suka game harin da Amurka ta kai wanda ya yi sanadin mutuwar Shugaban al-Ka’ida Bin Ladin
PM Ingila din, David Cameron ya riga ya gargadi mutanen Biritaniya da su zauna cikin halin shiri saboda sa-ran hare-haren maida martani
John Brennan yake fada akan shirin “Today Show” na gidan telebijin na NBC cewa kashe Bin laden daya ne daga cikin matakan
Shugabannin kasashen gabashin Afirka na yabawa da kashe Usama bin Laden, wanda rassan kungiyarsa ta al-Ka’ida ta ke ta kai kawo
Amurka ta daina ayyukan yau da kullum a ofishin jakadancinta da wasu gine-ginen diflomasiyya uku da ke Pakistan, har sai yadda hali ya
Osama Bin Laden, haifaffen kasar Saudi Arebiya ne, an kashe shi yana da shekaru hamsin da uku da haihuwa. An kashe shi a daren lahadi da
Shugaba Mwi Kibaki na kasar Kenya ya yaba da kisan da aka yiwa Osama bin Laden, ya bayyana kisan da cewa kisa ne na adalci da yin sakayy
Shugaban na Amurka yace an kashe dan ta'addar da aka fi nema ruwa a jallo a cikin wani gida a kusa da babban birnin pakistan
Majiyoyi sun ce dakarun Amurka sun kashe shugaban kungiyar al-Qa'ida, Osama bin Laden, a wani gida a babban birnin Pakistan