blank

Inside VOA | Tuntube Mu

Shirye-Shiryenm

Rediyo/Sauti

Sunan Shiri Bayanin Shirin
Shirin Safe Kullum da karfe 6 na safe agogon Najeriya da Nijar muna gabatar da labarai da rahotanni da dumi-duminsu, sannan mu na gabatar da wasu shirye-shirye kamar Noma da Lafiya Uwar Jiki.
Shirin Hantsi Mu kan komo da karfe 8 na safe agogon Najeriya da Nijar domin sake gabatar muku da labarai da hirarraki, da sharhin jaridu kama daga Najeriya zuwa Nijar har Ghana, da kuma ra’ayoyinku.
Shirin Rana Da karfe 4 na yamma agogon Najeriya da Nijar zaku iya jin rahotanni da labarai da dumi-duminsu daga kowace kusurwa ta duniya, musamman ma dai muhimman abubuwan da suka faru, ko suke faruwa a kusa da ku a wannan rana.
Shirin Dare A shirin namu na karfe 9 da rabi agogon Najeriya da Nijar, zaku ji labarai na yadda duniyar ta yini da rahotanni da dumi-duminsu, sannan mu kan bude muku layuka domin ku bugo ku bayyana mana ra’ayoyinku kan batutuwan da suka fi muhimmanci a wannan rana, ko kuma wadanda ke ci muku tuwo a kwarya.

Ziyarar Alhaji Mohammed Indimi zuwa VOA Hausa

To view this site, you need to have Flash Player 9.0.115 or later installed. Click here to get the latest Flash player.


Hausa Radio Shows

VOA Congo Story

VOA Hausa Mobile

Tuntube Mu

Rahotanni Na Musamman

VOA Hausa Football (BETA)

Rahoto+Na+Musamman+Kan+Kalubalen+Tsaro+A+Najeriya