blank

Inside VOA | Tuntube Mu

RSS

Muhimman Bayanai Cikin Sauki (RSS)

Muryar Amurka ta saukaka hanyoyin da zaku rika samun muhimman labarai da dumi-duminsu kai tsaye, a fannonin da kuka zaba da kanku. Idan kuna bukatar samun irin wadannan labarai ta hanyar Muhimman Bayanai cikin Sauki (RSS), sai ku juyi adireshin wannan dandali, ku sanya a mahamgar shafunanku, ko kuma ku latsa wani sahe na musamman (RSS Readers) da zai maku jagorar yadda zaku iya samun wannan bayani.

Muryar Amurka tana karfafa maku guiwa, ku sanya wannan dandali a jerin adireshin dandalin da kuke ziyarta yau da kullum. Kuna ma iya amfani da duk bayanan da kuka samu ta wannan dandali, wajen sharhi a turakarku, ko a dandalinku, idan kuna da shi. Abin da muke bukata kawai shine, idan kunyi amfani da wani abu daga wajenmu, ta ku baiyana hakan.

Bangaren: Adireshin Rumbu
Labarai http://www.voanews.com/templates/Articles.rss?sectionPath=/hausa/news
Najeriya http://www.voanews.com/templates/Articles.rss?sectionPath=/hausa/news/nigeria
Afirka http://www.voanews.com/templates/Articles.rss?sectionPath=/hausa/news/africa
Sauran Duniya http://www.voanews.com/templates/Articles.rss?sectionPath=/hausa/news/world
Kiwon Lafiya http://www.voanews.com/templates/Articles.rss?sectionPath=/hausa/news/health

Need Help?