Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Yanzu Za’a Iya Canza Kamfanin Waya Da Layi Daya A Najeriya

Masu amfani da wayar hannu a Najeriya, zasu iya cigaba da amfani da tsofaffin lambobinsu, a lokacin canza layin waya. Wannan abu zai canza fasalin harkokin waya mai arziki, a Najeriya, kasar da mutane da yawa suke kukan layuka marasa kyau. Hukumar sadarwar Najeriya ce ta samar da wannan shiri, kuma zai fara aiki ran 22 ga watan Afrilu a duk fadin kasar. Tanadin da shirin yayi, zai baiwa mutane damar cigaba da amfani da lambobinsu, da kuma canza kamfanin waya kyauta bayan kowane kwana 90.

Domin Kari

XS
SM
MD
LG