• 'Yan Najeriya da aka kwaso daga Afirka Ta Tsakiya suna shirin su yi balaguro zuwa garuruwansu dake jihohi daban daban daka filin saukar jiragen sama na kasa da kasa na Nnamdi Azikiwe dake Abuja ranar 6 ga watan Janairu na shekarar 2014.

  • Air Commondore Charles Otegbade, Head of Search and Rescue of the Nigerian Emergency Management Agency (NEMA) visits a man shot in the chest, after fleeing the Central African Republic, at the Nigeria Air Force base clinic after his arrival at the airport.
  • 'Yan Najeriya da aka kwaso daga Afirka Ta Tsakiya suna shirin su yi balaguro zuwa garuruwansu dake jihohi daban daban daka filin saukar jiragen sama na kasa da kasa na Nnamdi Azikiwe dake Abuja ranar 6 ga watan Janairu na shekarar 2014.
  • 'Yan Najeriya da aka kwaso daga Afirka Ta Tsakiya suna shirin su yi balaguro zuwa garuruwansu dake jihohi daban daban daka filin saukar jiragen sama na kasa da kasa na Nnamdi Azikiwe dake Abuja ranar 6 ga watan Janairu na shekarar 2014.
  • 'Yan Najeriya da aka kwaso daga Afirka Ta Tsakiya suna shirin su yi balaguro zuwa garuruwansu dake jihohi daban daban daka filin saukar jiragen sama na kasa da kasa na Nnamdi Azikiwe dake Abuja ranar 6 ga watan Janairu na shekarar 2014.

  An Kwaso 'Yan Kasar Najeriya Daga Afirka ta Tsakiya

  Published January 07, 2014

  Gwamnatin Najeriya ta kwaso 'yan kasar 1424 daga Bangui kasar Afirka ta Tsakiya kamar yadda hukumar dake bayarda agajin gaggawa ko NEMA a takaice ta bayyana. Rikicin kasar Afirka Ta Tsakiya ya fitar da kusa da mutane miliyan daya daga muhallansu ko kuma kashi daya cikin biyar na duk al'ummar kasar lamarin kuma na shafar aikin agaji musamman a babban birnin kasar Bagui kamar yadda hukumar 'yan gudun hijira ta Majalisar Dinkin Duniya ko UNHCR a takaice ta sanar.

  This forum has been closed.
  Comments
       
  There are no comments in this forum. Be first and add one