• Gwamna jihar Borno Kashim Shettima, a tsakiya lokaci da ya kai ziyara makarantar sakandare na Chibok.An dauki hoton nan 21 ga Afrilu 2014.
  • Dalibai mata su hudu na makarantar sakandare na Chibok,a cikin wanna hoton da aka dauka 21 ga Afrilu 2014.
  • Jami’an tsaro sun wuce ta gaban makarantar sakandare na Chibok,inda ‘yan bindiga suka sace fiye da dalibai dari biyu.An dauki hoton nan 21 ga Afrilu 2014.
  • Gungun mutane na kallon makarantar sakandaren gwamnati na Chibok inda ‘yan bindiga suka sace fiye da dalibai dari biyu a Chibok,Najeriya. An dauka hoto 21 ga Afrilu 2014.
  • Jami’an tsaro sun wuce ta gaban makarantar sakandare na Chibok,inda ‘yan bindiga suka sace fiye da dalibai dari biyu.An dauki hoton nan 21 ga Afrilu 2014.
  • Makarantar sakandaren gwamnati na Chibok da aka kona,inda ‘yan bindiga suka sace fiye da dalibaidari biyu a Chibok, Najeriya.An dauka hoto 21 ga Afrilu 2014.
  • Soja mai gadi a gaban makarantar sakandare na Chibok,inda ‘yan bindiga suka sace dalibai fiye da dari biyu a Chibok,Najeriya. An dauka hoto 21 ga Afrilu 2014.
  • Makarantar sakandaren gwamnati na Chibok da aka kona,inda ‘yan bindiga suka sace fiye da dalibaidari biyu a Chibok, Najeriya.An dauka hoto 21 ga Afrilu 2014.

  Hotunan Makarantar Sakandare na Chibok, an Dauka 21 ga Afrilu 2014

  Published April 22, 2014

  Iyayen dalibai mata fiye da dari biyu da ‘yan bindiga suka sace a makaranta a garin Chibok har yanzu ba’a gansu ba bayan mako daya,duk da kokarin da jami’an tsaro da wasu iyayen yaran suka yi na binsu cikin mugun daji.Wasu daga cikin daliban su tsira da tsalle daga mota ko kuma boyewa a cikin daji.

  This forum has been closed.
  Comments
       
  There are no comments in this forum. Be first and add one