• Okene ya makale cikin ruwa har na tsawon kwanaki uku.
  • Okene ya makale cikin ruwa har na tsawon kwanaki uku.
  • Okene ya dauki hoto da 'yan kungiyar DCN da suka cetoshi.
  • Okene ya dauki hoto da 'yan kungiyar DCN da suka cetoshi
  • Okene ya dauki hoto da 'yan kungiyar DCN da suka cetoshi.

  Wani Dan Najeriya Harrison Odjegba Okene an Cetoshi Bayan Ya Kwashe Kwanaki Uku a Makale Cikin Ruwa

  Published December 04, 2013

  Okene yana aiki ne a matsayin mai dafa abinci cikin wani jirgin ruwa a gefen tekun Najeriya tun watan Yunin shekarar 2013. Yayin da wata muguwar guguwa ta taso kan teku sai jirginsu ya kife ya kuma nitse inda 'yanuwansa ma'aikata goma sha daya suka rasu amma shi Okene ya samu wani mafitar iska a jirgin wanda ya rike har ya yi kwana uku kafin wata kungiyar masu ceto daga Afirka Ta Kudu ta cetoshi.


  This forum has been closed.
  Comments
       
  There are no comments in this forum. Be first and add one