Accessibility links

Yabawa: Solomon Lar Ya Rasu Yana Da Shekaru 80

Tsohon gwamnan jihar Filato a jamhuriya ta biyu kuma shugaban PDP na farko Chief Solomon Daushep Lar ya rasu jiya a Amurka. Lar dan shekara 80 da haihuwa ya rasu da karfe 3 na rana agogon Amurka ko kuma karfe 8 na dare agogon Najeriya.
Show more

Grace Alheri Abdu ta zanta da Solomon Lar wurin Taron Kasa a Jos, jihar Filato a shekarar 2004.
1

Chief Solomon Doshep Lar gwamnan farar hula na farko a jihar Filato kuma shugaban PDP na farko a duk fadin Najeriya.
2

3

Tawagar Filato da ta hada da tsohon mataimakin shugaban majalisar dattawa Ibrahim Mantu (a hannun hagu) da gwamnan jihar Filato Jonah Jang (a tsakiya) da kuma tsohon shugaban jam'iyyar Solomon Lar sun halarci taron fitar da dan takara na jam'iyyar PDP  a Abuja babban birnin Najeriya 13 ga watan Janairu shekarar 2011 da ya tsaya takarar shugaban kasa.
4

Load more

XS
SM
MD
LG