• Shugaban Majalisar Dattawa David Mark da Shugaban Majalisar Wakilai Aminu Waziri Tambuwal suna yi wa Mata jawabi a kofar Majalisa a cikin ruwan sama.
  • Another set of protesting women at the Unity Fountain in Abuja.
  • Segun Adeniyi, Barr Maryam Uwais, former Minoster of Education Oby Ezekwesili and a friend of the group at the Unity Fountain Abuja.
  • Uwargidan Atiku Abubakar, Titi Abubakar a lokacin da suke zanga-zangar lumana domin kira ga hukumomi su nemo dalibai mata da aka sace a Cibok makonni biyu da suka wuce.
  • A musical van in support of the mive.
  • Protesting women at the Unity Fountain
  • Daya daga cikin iyayen Cibok tana zubar da hawaye a gaban Majalisar Kasa, a birnin Abuja dake Najeriya.
  • Protesting Chibok Women at The National Assembly.

  Larabar Nan ne Dubban Mata Suka Yi Gangami a Abuja, Afrilu 30, 2014

  Published April 30, 2014

  Dubban mata daga kowane bangare na Najeriya sun hallara a Abuja, babban birnin tarayya, domin nuna bakin ciki da fusatarsu game.


  This forum has been closed.
  Comments
       
  There are no comments in this forum. Be first and add one