• Wounded being treated after attack by suspected Boko Haram militants near an Air Force base in Maiduguri.

  • Sojoji da 'yansanda sun shiga sintiri bayan harin da ake zato 'yan kungiyar Boko Haram ne suka kai kusa da sansanin mayakan sama a Maiduguri ranar 2 ga watan Disamba shekarar 2013.

  • Empty shells used by Boko Haram militants lie on the ground near an Air Force base in Maiduguri.
  • Sojoji da 'yansanda sun shiga sintiri bayan harin da ake zato 'yan kungiyar Boko Haram ne suka kai kusa da sansanin mayakan sama a Maiduguri ranar 2 ga watan Disamba shekarar 2013.
  • Burned out truck following an attack by Boko Haram militants near an Air Force base in Maiduguri.

  Wasu da Ake Zaton 'Yan Kungiyar Boko Haram Ne Sun Kai Hari Kan Sansanin Mayakan Sama a Maiduguri

  Published December 02, 2013

  Daruruwan wadanda ake zaton 'yan Boko Haram ne cikin motocin akorikura da motocin sojoji da suka sace suka yi anfani da su wurin kai hari kan sansanin mayakan sama a bayan garin Maiduguri da asubahin Litinin. Jami'ai da ganau sun ce mutane da yawa suka rasa rayukansu a harin da aka ce shi ne ya fi muni cikin 'yan kwanakinnan.

  This forum has been closed.
  Comments
       
  There are no comments in this forum. Be first and add one