Accessibility links

Yan Banga Fararen Hula su Ne Kan Gaba a Yaki da Boko Haram, Babi na 2

Rundunar Sojojin Najeriya da na Mayakan Sama da na 'Yansanda sun kwashe 'yan shekaru suna aikin hadin gwuiwa ko Joint Task Force a takaice domin yakar 'yan tsageran Boko Haram. Kungiyoyin 'Yan Banga da aka sani da suna The Civilian JTF a takaice sun ce sojoji kawai ba zasu ci kungiyar Boko Haram ba Bayan mummunan harin da aka kai kan sansanonin sojoji ranar 2 ga watan Disamba a Maiduguri, fararen hula sun kara kaimi wurin yakar 'yan Boko Haram ba tare da damuwa da rayukansu ba. Fararen Hulan JTF su ne kan gaban shirin tsaro da yakar kungiyar Boko Haram.
Show more

Col. Muhammed Dole a Maiduguri, Nigeria, Disamba 2013. (Heather Murdock for VOA)
1

Col. Muhammed Dole a Maiduguri, Nigeria, Disamba 2013. (Heather Murdock for VOA)

A member of the Civilian JTF with a homemade weapon in Maiduguri, Nigeria, December 2013. (Heather Murdock for VOA)
2

A member of the Civilian JTF with a homemade weapon in Maiduguri, Nigeria, December 2013. (Heather Murdock for VOA)

Civilian JTF, Maiduguri, Nigeria, December 2013
3

Civilian JTF, Maiduguri, Nigeria, December 2013

Sojojin tsaro a Maiduguri, Nigeria, Disamba 2013. (Heather Murdock for VOA)
4

Sojojin tsaro a Maiduguri, Nigeria, Disamba 2013. (Heather Murdock for VOA)

Load more

XS
SM
MD
LG