Accessibility links
Koma Ga Cikakken Labari
Koma Ga Babbar Kofa
Koma Ga Bincike
Labarai
Najeriya
Afirka
Amurka
Sauran Duniya
Kiwon Lafiya
Rediyo
Shirin Safe 0500 UTC (30:00)
Shirin Hantsi 0700 UTC (30:00)
Shirin Rana 1500 UTC (30:00)
Yau da Gobe 1530 UTC (30:00)
Shirin Dare 2030 UTC (30:00)
Kallabi 2030 UTC (30:00)
Bidiyo
Taskar VOA
Rahotannin Taskar VOA
Lafiyarmu
Rahotannin Lafiyarmu
VOA60 Afirka
VOA60 Duniya
Bidiyo
Fadi Mu Ji
Wasanni
Nishadi
Sana’o’i
Shirye-shirye
Biyo Mu
Harsuna
Search
Kai-tsaye
Kai-tsaye
Search
Na Baya
Na Gaba
Labari da Dumi-Duminsa
Rumbun Hotuna
Yabawa: Solomon Lar Ya Rasu Yana Da Shekaru 80
18:20 Oktoba 10, 2013
Tsohon gwamnan jihar Filato a jamhuriya ta biyu kuma shugaban PDP na farko Chief Solomon Daushep Lar ya rasu jiya a Amurka. Lar dan shekara 80 da haihuwa ya rasu da karfe 3 na rana agogon Amurka ko kuma karfe 8 na dare agogon Najeriya.
1
Grace Alheri Abdu ta zanta da Solomon Lar wurin Taron Kasa a Jos, jihar Filato a shekarar 2004.
2
Chief Solomon Doshep Lar gwamnan farar hula na farko a jihar Filato kuma shugaban PDP na farko a duk fadin Najeriya.
3
Chief Solomon Doshep Lar gwamnan farar hula na farko a jihar Filato kuma shugaban PDP na farko a duk fadin Najeriya.
4
Tawagar Filato da ta hada da tsohon mataimakin shugaban majalisar dattawa Ibrahim Mantu (a hannun hagu) da gwamnan jihar Filato Jonah Jang (a tsakiya) da kuma tsohon shugaban jam'iyyar Solomon Lar sun halarci taron fitar da dan takara na jam'iyyar PDP a Abuja babban birnin Najeriya 13 ga watan Janairu shekarar 2011 da ya tsaya takarar shugaban kasa.
Domin Kari
Yabawa: Solomon Lar Ya Rasu Yana Da Shekaru 80
Labarai masu alaka
'Yan Najeriya Sun Yi Addu'oin Tunawa Da Solomon Lar a Amurka
Back to top
XS
SM
MD
LG